ha_psa_tq_l2/49/07.txt

10 lines
341 B
Plaintext

[
{
"title": "Menene waɗanda suka dogara a dukiyarsu ba za su yi ba?",
"body": "Babu ɗaya a cikinsu ta kowanne hanya da zai fanshi dan'uwansa ko ya ba Allah ƙudin fansa domin sa."
},
{
"title": "Yaya marubucin ya kwatanta fansar ran wani mutum?",
"body": "Fansar ran wani mutum na da tsada kuma yana da tsada a ko yaushe."
}
]