ha_psa_tq_l2/49/06.txt

10 lines
321 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne waɗanda sun dogara ga arzikin su ba za su yi ba?",
"body": "Tabbas babu wanda zai iya fansar ɗan'uwansa ko ya ba Allah fansa dominsa."
},
{
"title": "Yaya marubucin ya kwatanta 'yantar ran wani?",
"body": "Gama 'yantar da ran wani na da tsada kuma ba wanda zai iya biyan bashinmu."
}
]