ha_psa_tq_l2/48/09.txt

10 lines
270 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne Isra'ila sun yi tunani a kai a tsakiyar haikalin Allah?",
"body": "Sun yi tunani a kan amintaccen alƙawarin Allah."
},
{
"title": "Yaya marubucin ya kwatanta hannun daman Allah?",
"body": "Hannun damanka na cike da ayyukan adalci."
}
]