ha_psa_tq_l2/48/03.txt

10 lines
294 B
Plaintext

[
{
"title": "Yaya Allah ya bayyana kansa?",
"body": "Allah ya bayyana kansa kamar mafaka."
},
{
"title": "Me ya faru a lokacin da sarakuna suka tara kansu kuma suka ga dutsen Sihiyona?",
"body": "Sun sha mamaki, kuma suka yi hanzarin tafiya; da rawar jiki suka tsare su a can."
}
]