ha_psa_tq_l2/48/01.txt

14 lines
355 B
Plaintext

[
{
"title": "Yaya marubucin ya kwatanta Yahweh?",
"body": "Yahweh mai girma ne kuma a yabe shi."
},
{
"title": "Yaya an kwatanta Tsaunin Sihiyona?",
"body": "Tsaunin Sihiyona na da kyakkyawan tsawo, farincikin duk duniya."
},
{
"title": "Yaya Allah ya maida kansa sananne?",
"body": "Allah ya maida kansa sananne a matsayin mafaka."
}
]