ha_psa_tq_l2/47/03.txt

6 lines
163 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne Yahweh yake yi wa mutane da al'ummai?",
"body": "Yana mayar da mutane ƙarƙashin Isra'ila kuma al'ummai a ƙarƙashin ƙafafunsa."
}
]