ha_psa_tq_l2/46/04.txt

10 lines
207 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne ya sa birnin Allah murna?",
"body": "Akwai kogi, da ƙoramu da ke sa birnin murna."
},
{
"title": "Mene ne birnin Allah za su yi?",
"body": "Ba za a masar da birnin ba."
}
]