ha_psa_tq_l2/46/01.txt

10 lines
300 B
Plaintext

[
{
"title": "Yaya marubucin ya kwatanta Allah?",
"body": "Allah shi ne mafakarmu da ƙarfinmu, Mai matuƙar taimako a lokacin wahala."
},
{
"title": "Mene ne Isra'ila ba za su yi ba, ko da duniya ta canza kuma ko an girgiza duwatsu har cikin tekuna?",
"body": "Ba za su ji tsoro ba."
}
]