ha_psa_tq_l2/45/16.txt

10 lines
272 B
Plaintext

[
{
"title": "Wa zai kasance a wurin baban sarkin?",
"body": "A fãdar ubanninka 'ya'yanka zasu kasance, waɗanda zaka maida su yarimai a dukkan duniya."
},
{
"title": "Mene ne za a zamar da sunan sarkin?",
"body": "Za a tuna sa sunan a dukkan tsararraki."
}
]