ha_psa_tq_l2/45/08.txt

10 lines
345 B
Plaintext

[
{
"title": "Ƙamshin menene tufafin sarkin ke yi?",
"body": "Dukkan tufafinsa na ƙamshin turaren mur, aloyes, da kuma ƙahonnin."
},
{
"title": "Ina yayan sarki mata da sarauniya?",
"body": "'Ya'ya mata na sarakuna na cikin matayen Allah masu martaba kuma sarauniya na tsaye da tufafin zinariya na Ofir a hannun daman Allah."
}
]