ha_psa_tq_l2/45/04.txt

10 lines
317 B
Plaintext

[
{
"title": "Me zai sa sarkin ya hau kan dokin yayi tafiya cikin nasara?",
"body": "ya kamata Sarkin ya hau kan dokin ya yi tafiya cikin nasara domin yarda, tawali'u da adalci."
},
{
"title": "Yaya ake kwatanta kibiyoyin Sarki?",
"body": "Kibiyoyinsa na da kaifi kuma a cikin zuciyar magabtan Sarki."
}
]