ha_psa_tq_l2/44/25.txt

10 lines
321 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne ran Isra'ila yayi?",
"body": "ransu ya narke ya zama ƙura kuma jikunansu ya manne da ƙasa."
},
{
"title": "Wanne addu'a ne maruɓucin yayi a kan abin da Allah zai yi?",
"body": "Yayi addu'a Allah ya tashi tsaye domin taimakonsu ka 'yantar da su ta dalilin amintaccen alƙawarinka."
}
]