ha_psa_tq_l2/44/14.txt

6 lines
250 B
Plaintext

[
{
"title": "Me ya sa rashin darajar marubucin ke gabansa dukkan tsawon rana.",
"body": "Rashin darajarsa na a gabansa, kuma kunyar fuskarsa ta rufe shi domin muryar shi wanda ya ƙwaɓe shi kuma ya zage shi, domin magabcin da mai ramako."
}
]