ha_psa_tq_l2/44/12.txt

6 lines
183 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne Allah ya maida Isra'ila ga maƙwabtansu?",
"body": "Allah ya maida su abin zargi ga maƙwabtansu, waɗanda ke kewaye da su suna yi mana reni da ba'a."
}
]