ha_psa_tq_l2/44/09.txt

18 lines
553 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne yanzu Allah yayi?",
"body": "Allah yanzu ya ƙi su ya kawo su ga kunya kuma baya yi tafiya tare da mayaƙansu ba."
},
{
"title": "Mene ne Allah ya sa Isra'ila sun yi?",
"body": "Allah ya sa sun juya baya daga maƙiyan."
},
{
"title": "Mene ne waɗanda sun tsani Isra'ilawa sun yi?",
"body": "Waɗanda suka ƙi mu su ɗibi ganima domin kansu."
},
{
"title": "Mene ne Allah ya sa Isra'ilawa suna so?",
"body": "Allah ya maida su kamar tumakin da aka ƙaddara don abinci ya warwatsar da su cikin al'ummai."
}
]