ha_psa_tq_l2/40/01.txt

10 lines
290 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne Yahweh da Dauda jira shi cikin hakuri? ",
"body": "Yahweh ya saurare Dauda ya kuma ji kukar."
},
{
"title": "Mene ne kuma da Yahweh yayi wa Dauda?",
"body": "Yahweh ya fitar da Dauda daga rami mai furgitarwa, daga taɓo, ya sa ƙafafunsa a kan dutse."
}
]