ha_psa_tq_l2/39/01.txt

6 lines
176 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne Dauda ya yanke shawara zai yi?",
"body": "Dauda ya yanke shawara ya lura da furcinsa kuma ya kada yayi zunubi da harshensa a gaban mugun mutum."
}
]