ha_psa_tq_l2/37/35.txt

6 lines
161 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne zai faru da mugu da azzalumin mutum?",
"body": "Zai baje kamar koren itace a ƙasarsa ta asali, sa'annan bai kasance a wurin ba."
}
]