ha_psa_tq_l2/37/31.txt

6 lines
215 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne zai faru da mai adalci wanda mugun mutum na so ya kashe?",
"body": "Yahweh ba zai yashe shi ba cikin hannun mugun mutum ko kuwa ya yanke masa hukunci sa'ad da a ke yi masa shari'a."
}
]