ha_psa_tq_l2/37/28.txt

10 lines
251 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne amintattu za su yi gado?",
"body": "Za su gaji ƙasar kasar kuma su zauna har abada."
},
{
"title": "Mene ne bakin amintacce ya kan faɗa?",
"body": "Bakin amintaccen mutum kan faɗi hikima kuma ya ƙara adalci."
}
]