ha_psa_tq_l2/37/07.txt

6 lines
182 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne Dauda yace mu yi a gaban yahweh?",
"body": "Yace ku natsu a gabansa kuma ku jira da kaƙuri, kada ku damu idan wani yayi nasara da mugun hanyoyin sa."
}
]