ha_psa_tq_l2/37/03.txt

6 lines
145 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne Dauda ya ce da ya faranta Yahweh?",
"body": "Yace yayi murna cikin Yahweh kuma zai biya masa buƙatun zuciyarsa."
}
]