ha_psa_tq_l2/36/01.txt

10 lines
277 B
Plaintext

[
{
"title": "Yaya zunubi ke magana a cikin zuciyar mai mugunta?",
"body": "Zunubi na magana kamar jawabi cikin zuciyar mugun mutum."
},
{
"title": "Yaya mugun mutum yake ta'azantar da kansa?",
"body": "Yana tunani cewa ba za a tonu zunubansa ba kuma a ƙi su."
}
]