ha_psa_tq_l2/35/13.txt

6 lines
200 B
Plaintext

[
{
"title": "Yaya Dauda ya mai da martanin matsololin abokan gabansa?",
"body": "Dauda ya sanya tsummokara, yayi musu azumi, yayi tafiya cikin ƙunci kuma ya durƙusa yana makoki domin su."
}
]