ha_psa_tq_l2/35/07.txt

10 lines
329 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne abokan gäban Dauda sun yi babu dalili?",
"body": "Sun shirya masa tarko kuma sun haƙa rami wa Dauda."
},
{
"title": "Mene ne Dauda yake so ya faru da abokan gäban sa?",
"body": "Dauda yana so halakarwa ta auko masu ba zato, bari tarkon su ya kama su, kuma bari su faɗa cikin hallakarsu."
}
]