ha_psa_tq_l2/30/01.txt

14 lines
408 B
Plaintext

[
{
"title": "Don mene ne Dauda na daukaka Yahweh?",
"body": "Ya daukaka Yahweh domin Yahweh ya tã da Dauda sama kuma bai bar makiyan sa suyi farinciki a kan sa ba."
},
{
"title": "Mene ne Yahweh yayi lokacin da Dauda ya yi kuka domin taimako? ",
"body": "Yahweh ya warkas da Dauda."
},
{
"title": "Daga ina Yahweh ya tsamo ran Dauda?",
"body": "Yahweh ya tsamo ran Dauda daga lahira."
}
]