ha_psa_tq_l2/28/03.txt

14 lines
450 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne Dauda ya roƙi Yahweh kada ya yi?",
"body": "Dauda ya roƙi Yahweh kada ya kawar da shi tare da masu aikata mugunta."
},
{
"title": "Mene ne Dauda ya roƙi Yahweh ya ba wa mugaye?",
"body": "Dauda ya roƙi Yahweh ya basu dai-dai abin da ayyukansu ya dace kuma abin da muguntarsu ta wajaba. "
},
{
"title": "Mene ne mugaye basu gane ba?",
"body": "Mugaye basu gane hanyoyin Yahweh ko ayyukan hannuwarsa ba."
}
]