ha_psa_tq_l2/27/09.txt

10 lines
352 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne Dauda ya roƙi Yahweh kada yayi?",
"body": "Dauda ya roki Yahweh kada ya ɓoye fuskarsa daga gare shi, kada ka buga bawanka cikin fushi, ko ka yashe ko kayi banza da shi."
},
{
"title": "A wanne yanayi ne Yahweh zaya karbe Dauda?",
"body": "Yahweh za ya karɓe Dauda koda mahaifinsa ko mahaifiyarsa sun yashe shi."
}
]