ha_psa_tq_l2/27/02.txt

10 lines
368 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne ya faru lokacin da masu aikata mugunta sun taso wa Dauda?",
"body": "Magabta da maƙiyansa sun yi tuntube suka kuma faɗi."
},
{
"title": "A cikin wanne yanayi ne Dauda ba zaya ji tsoro ba amma ya zama da ƙarfin hali?",
"body": "Koda runduna zasu kewaye shi zuciyarsa ba za ti ji tsoro ba kuma ko da yaƙi zai taso gäba da shi."
}
]