ha_psa_tq_l2/27/01.txt

6 lines
176 B
Plaintext

[
{
"title": "Don mene ne Dauda ba zaya ji tsoron kuwa ba?",
"body": "Dauda ba zaya ji tsoron kuwa ba tunda Yahweh ne hasken shi, da ceton sa, da kuma mafakar ransa."
}
]