ha_psa_tq_l2/25/08.txt

6 lines
195 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne Yahweh yayi domin yana da nagarta da alheri?",
"body": "Kana koyawa masu zunubi tafarki, yana bi da kamili ga abin da ke dai-dai, kuma yana koya masu hanyoyinsa."
}
]