ha_psa_tq_l2/25/01.txt

6 lines
163 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne Dauda ke rokan Allah?",
"body": "Dauda ya roki Allah kada ya bashi kunya, kuma kada ya bar abokan gabansa ku yi farinciki a kansa."
}
]