[
{
"title": "Yahweh na mulkan su wanene?",
"body": "Yahweh na mulki bisa al'ummai."
},
"title": "Wane ne zai durkusa wa Yahweh?",
"body": "Dukkan masu gangarawa zuwa turbaya, wadanda baza su adana ran su ba, zasu durkusa gabansa."
}
]