ha_psa_tq_l2/22/14.txt

6 lines
210 B
Plaintext

[
{
"title": "Yaya Dauda ya kwatanta kansa?",
"body": "Ya ce an kwararo shi kamar ruwa, kuma dukkan kasusuwansa sun goce, zuciyarsa kamar kitse, karfinsa ya bushe, harshensa ya manne sama a bakinsa."
}
]