ha_psa_tq_l2/22/03.txt

10 lines
305 B
Plaintext

[
{
"title": "Yaya Dauda yake kwatanta Allah?",
"body": "Dauda ya ce Allah mai tsarki ne, ya zauna a matsayin sarki da yabon Isra'ila."
},
{
"title": "Mene ne kakkanen Dauda sun yi kuma yaya Allah ya mai da martani?",
"body": "Sun dogara ga Allah, ya kubutar da su, kuma ba su kunyata ba."
}
]