ha_psa_tq_l2/21/03.txt

10 lines
347 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne Yahweh ya kawo wa sarkin kuma ya sanya bisa kansa?",
"body": "Ya kawo wa sarkin albarku masu wadata kuma ya sanya bisa kansa kambi na tsabar zinariya."
},
{
"title": "Mene ne Yahweh ya ba wa sarkin bayan da sarkin ya tambaye shi?",
"body": "Yahweh ya ba wa sarkin rai da kuma tsawon kwanaki har abada abadin."
}
]