ha_psa_tq_l2/19/01.txt

10 lines
298 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne sammai ke bayyanawa kuma sararin sama ke sa ya zama sannane?",
"body": "Sammai na bayyana daukakar Allah kuma sararin sama na bayyana ayyukan hannunwansa."
},
{
"title": "Mene ne maganar da a ka fitar ke nunawa?",
"body": "Maganar da a ka fitar na nuna ilimi."
}
]