ha_psa_tq_l2/17/13.txt

14 lines
561 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne Dauda ya roki Yahweh ya yi wa abokan ganasa?",
"body": "Ya roƙi Yahweh ya tashi, ya kai tari wa abokan gabansa kuma ya jefar da su a kasa a kan fuskokinsu"
},
{
"title": "Daga hannun waye ne Dauda yake rokan Yahweh ya cece shi? ",
"body": "Yana rokan Yahweh ya cece daga mutanen wannan duniya wadanda arzikin a cikin wannan rayuwa ne kaɗai."
},
{
"title": "Yaya Yahweh zai tanada wa waɗanda yake kauna?",
"body": "Yahweh zai cika su da arziki kuma za su zama da 'ya'ya dayawa wanda zasu bar wadatarsu ga 'ya'yansu"
}
]