ha_psa_tq_l2/17/04.txt

6 lines
172 B
Plaintext

[
{
"title": "Yaya Dauda ya tsare kansa daga hanyoyin marasa bin doka?",
"body": "Yana cikin maganar leben Yahweh cewa Dauda ya tsare kansa daga marasa bin doka."
}
]