ha_psa_tq_l2/17/01.txt

10 lines
338 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne Dauda ya roki Allah ya yi masa?",
"body": "Dauda ya roki Yahweh ya kasa kunne ga rokonka don adalci, ya saurari kiran neman taimako, kuma ya kasa kunne ga addu'arsa"
},
{
"title": "Mene ne Dauda ya yi addu'a ya samu a fuskar Yahweh?",
"body": "Dauda yayi addu'a baratarwarsa da zo daga wurin Yahweh."
}
]