ha_psa_tq_l2/16/01.txt

14 lines
447 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne Dauda ya roki Allah ya yi masa?",
"body": "Yana son Allah ya tsare shi domin mafakarsa a wurin Allah ne."
},
{
"title": "Mene ne Dauda ya gane game da dangantakarsa da Yahweh?",
"body": "Dauda ya gane cewa Yahweh ne Ubangijin shi, kuma nagartan Dauda banza ne idan baya tare da Yahweh."
},
{
"title": "Su wane ne tsarkaka a duniya?",
"body": "Sune mutane masu kirki wadanda murnan Dauda a gare su yake."
}
]