ha_psa_tq_l2/150/03.txt

6 lines
251 B
Plaintext

[
{
"title": "Da wane kayan kide-kide ne ya kamata dukkan kowa su yabi Allah?",
"body": "da ƙarar ƙaho; ku yabe shi da garayu da Ya kamata dukkan kowa su yabi Allah da molaye, bandiri, rawa, garayu, sarewa, kuge masu ƙara, kuge masu amo."
}
]