ha_psa_tq_l2/150/01.txt

10 lines
342 B
Plaintext

[
{
"title": "A ina ne ya kamata dukkan kowa ya yabi Allah?",
"body": "Ya kamata dukkan kowa ya yabi Allah cikin wurinsa mai tsasrki da ƙarfinsa cikin sammai. "
},
{
"title": "Don mene ne ya kamata dukkan kowa ya yabi Allah?",
"body": "Ya kamata dukkan kowa su yabi Allah saboda manyan ayyukansa da saboda fiffikon girmansa."
}
]