ha_psa_tq_l2/15/01.txt

6 lines
315 B
Plaintext

[
{
"title": "Wanne irin mutum ne zai iya tsaya wa a rumfar sujadar Yahweh kuma ya ina zama a tudun ka mai tsarki?",
"body": "Duk mutum da bashi da laifi, wanda ke aikata abin dake dai-dai, wanda kuma ye ke fadar gaskiya daga zuciyarsa zai iya tsayawa a rumfar sujada kuma ya tsaya a tudun sa mai tsarki."
}
]