ha_psa_tq_l2/149/06.txt

10 lines
315 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne ya kamata ya zama cikin bakin masu tsoronsa?",
"body": "Bari yabon Allah ya kasance a bakinsu."
},
{
"title": "Mene ne dalilin takkuba masu kaifi biyu a hannun masu tsoronsa?",
"body": "Takkuba cikin hannunsu domin su maida martani kan al'ummai da ayyukan hukunci akan mutane."
}
]