ha_psa_tq_l2/148/07.txt

6 lines
210 B
Plaintext

[
{
"title": "Wane ne ya kamata ya yabi Allah daga duniya?",
"body": "Dodannin ruwa, dukkan zurfafan teku, wuta, ƙanƙara, dusar ƙanƙara, giza-gizai da iskar hadari masu biyayya da maganar Yahweh."
}
]