ha_psa_tq_l2/147/10.txt

10 lines
347 B
Plaintext

[
{
"title": "A kan mene ne Yahweh ba ya jin daɗin kuma ba ya dogara akan?",
"body": "Yahweh ba ya jin daɗin ƙarfin doki kuma ba ya dogara ga ƙarfin mutum."
},
{
"title": "Akan mene ne Yahweh yana jin daɗi?",
"body": "Yahweh yana jin daɗin waɗanda suke girmama shi, waɗanda suka kafa begensu akan amintaccen alƙawarinsa."
}
]