ha_psa_tq_l2/146/07.txt

6 lines
175 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne Yahweh yana yi domin makafi da waɗanda an tanƙwaresu?",
"body": "Yahweh yana ba makafi ganin gari, kuma yana tãda waɗanda an tanƙwaresu."
}
]