ha_psa_tq_l2/145/17.txt

6 lines
172 B
Plaintext

[
{
"title": "Ga wane ne Yahweh yana nan kusa?",
"body": "Yahweh na kusa da dukkan waɗanda suke kira gareshi kuma ga dukkan waɗanda suke kiransa da gaskiyansu."
}
]