ha_psa_tq_l2/145/14.txt

14 lines
527 B
Plaintext

[
{
"title": "Wane ne Yahweh yaka tallafa kuma ya tãda?",
"body": "Yahweh yakan tallafa wa dukkan waɗanda suke faɗuwa ya kuma tãda dukkan waɗanda ke a wulaƙance."
},
{
"title": "Idanu Wane ne yana jiran Yahweh kuma akan bar da abinci a madai-daicin lokaci?",
"body": "Idanun kowa na jirank Yahweh kuma akan basu abincinsu a madai-daicin lokaci."
},
{
"title": "Yaya Yahweh yana biyan buƙatun kowanne abu mai rai.",
"body": "Yahweh ya kan buɗe hannuwansa kuma ya biya buƙatun kowanne abu mai rai."
}
]